Babu shakka sanata kano ta arewa kuma mataimakin shugaban majalissar dattawan kasa Barau Jibrin yayi abubuwan ban mamaki cikin aiyyukanne yasamar da FEDERAL MEDICAL CENTER a karamar hukumar bagwai wanda asibitini reshen aminu kano teaching hospital mallakin gomnatin tarayya asibitin zaibayar da gagarumar gudunmowa musamman ga alummar dasukayi makotaka da karamar hukumar bagwai dama wasu daga cikin maqotan jihohi mussamman jihar katsina.
Babban asibitin ya lamushe kudaden dasuka tunkari naira miliyan 850 kusan naira biliyan daya kenan sannan asibitin nagab da kammaluwa.
Za,a samu kyakykyawan cigaba dalilin zuwan wannan babban asibiti garin bagwai duba da yadda alummarmu da dole saimunje asibitocin binni sannan idan muka juya ta fuskar samun ma,aikata.
Irin yadda wannan bawan allah yake taimakon alummar sa ya ubangiji kakula dashi kaqara daga darajarsa kabashi haquri da zummar cigaba da kayutatawa alummarsa